Yanzu yanzu: Jam'iyyar APC reshen jihar Kebbi ta zabi Abubakar Kana a matsayin shugaban jam'iyyar na jihar da gagarumar rinjaye


Yayan jam'iyyar APC a jihar Kebbi, da karfe biyar da minti daya na yammacin ranar Asabar 16 ga watan Oktoba sun zabi Alhaji Abubakar Muhammad Kana Zuru a matsayin shugaban jam'iyyar APC na jihar Kebbi da gagarumar rinjaye a taronta da take gudanarwa yanzu haka a filin wasa na Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi.

Karin bayani anjima......

Previous Post Next Post