Hoton Limamin Chochi yana tuka keka yayin da jami'an tsaro guda shida ke binsa a guje da kafa a Abuja ya tayar da kura a intanet


Hoton wani Limamin Chochi mai suna Daniel Wiseman yana tuka Kekensa a birnin Abuja yayin da jami'an tsaro da motar sintiri ke binsa a baya ya ja ce-ce ku-ce a tsakanin al'ummar Najeriya a kafafen sada zumunta
.

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN