El-Rufai ya nada dan shekara 28 a matsayin shugaban wata ma'aikata a jihar Kaduna


Gwamna Nasir El-Rufa'i ya nada dan shekara 28 Khalil Nur Khalil a matsayin babban Sakataren ma'aikatar Kaduna Investment Promotion Agency (KADIPA). Shafin labarai na isyaku.com ya wallafa.

Wanda aka nada ya Sami shefar Digiri bayan ya karanci kasuwanci da tattalin arziki daga Jami'ar Eastern Mediterranean University (EMU), a kasar Cyprus

Shi ne daraktan sashen  investment intelligence a ma'aikatar KADIPA kuma wanda ya fi karancin shekaru da ya taba rike wannan mukami a tarihin jihar Kaduna.

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN