Gwamna Nasir El-Rufa'i ya nada dan shekara 28 Khalil Nur Khalil a matsayin babban Sakataren ma'aikatar Kaduna Investment Promotion Agency (KADIPA). Shafin labarai na isyaku.com ya wallafa.
Wanda aka nada ya Sami shefar Digiri bayan ya karanci kasuwanci da tattalin arziki daga Jami'ar Eastern Mediterranean University (EMU), a kasar Cyprus
Shi ne daraktan sashen investment intelligence a ma'aikatar KADIPA kuma wanda ya fi karancin shekaru da ya taba rike wannan mukami a tarihin jihar Kaduna.
Rubuta ra ayin ka