Duba wani bala'i da ya faru da Yan Boko Haram a hannun sojin Najeriya (Hotuna)


Dakarun sojin Najeriya sun dagargaza Yan Boko Haram suka hada su day mumunar makoma ta hanyar kawo karshen rayukansu nan take bayan sun yi wa jami'an sojin kwanton bauna. 

Sai dai wannan koro kam Yan Boko Haram sun gamu da kololuwar asarar rayuwa tare da mumunar makoma a hannun soji.

Kalli hotuna:
Previous Post Next Post