Duba abin da yansanda suka kama wani matashi dauke da shi a wajen zanga-zangar ENDSARS (Hotuna)


Jami'an yansanda da ke sa ido a zanga-zangar ENDSARS a Tollgate da ke Birnin Ikko watau Lagos, da safiyar Laraba 20 ga watan Oktoba sun yi ram da wani dan ta da zaune tsaye da ya saje cikin jama'a dauke da boyayyen makami a jikinsa da sauran ababen laifi, kamar yadda hotunan BBC suka nuna. 



إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN