Duba abin da yansanda suka kama wani matashi dauke da shi a wajen zanga-zangar ENDSARS (Hotuna)


Jami'an yansanda da ke sa ido a zanga-zangar ENDSARS a Tollgate da ke Birnin Ikko watau Lagos, da safiyar Laraba 20 ga watan Oktoba sun yi ram da wani dan ta da zaune tsaye da ya saje cikin jama'a dauke da boyayyen makami a jikinsa da sauran ababen laifi, kamar yadda hotunan BBC suka nuna. Previous Post Next Post