Da duminsa: Lantarki ya kashe saurayi da ya hau cabe domin yin sata (Hotuna)


Wani saurayi ya mutu yayin da ya hau caben babban layin wutan lantarki domin ya yi sata a Unguwar Dawanau Yadi da ke kan hanyar Dawakin Tofa a jihar Kano.

Al'umman yankin sun wayi gari suka gan gawarsa tana lilo a kan caben lantarki.


Previous Post Next Post