Bidiyo: Alhaji Abubakar Muhammad Kana sabon shugaban jam'iyyar APC reshen jihar Kebbi


An zabi Alhaji Abubakar Muhammad Kana Zuru a matsayin shugaban jam'iyyar APC reshen jihar Kebbi ranar Asabar 16-10-2021 a taron jam'iyar da aka gudanar a filin wasa na Haliru Abdu da ke arin Birnin kebbi

Latsa kasa ka kalli bidiyo:

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN