Type Here to Get Search Results !

Abin da ya kamata ku sani kan Sadaki-Rubu'in Dinar, Zakkat da Diyya a wannan mako


Bayani kan Sadaki- Rubu'in Dinar, Zakka da Diyya a wanan mako daga babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi Central mosque, Birnin kebbi.


Rubu'u Dinar     N21,590.00


Zakkat           N1,727,235.7


Diyya            N86,361,785.00


Daukar Nauyi:


RT. Hon Hassan Muhammad Shellah


Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kebbi


Da


Alhaji Ibrahim Bagudu


Allah ya saka masu da mafificin alkhairinsa amin.

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies