Daga babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi, Kebbi central Mosque b irnin kebbi, karkashin jagorancin Limamin Masallacin Imam Muhktar Abdullahi (Walin Gwandu)
Byani kan:
Rubu' u Dinar N21,932.49
Zakkat N1,754,599.60
Diyya N 87,729,980.00
Daukar nauyi;
RT. Hon. Hassan Muhammad Shella
Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kebbi
Alhaji Ibrahim Bagudu
Allah ya saka maku da mafificin alkhairinsa.