Za a kai Sheikh Abduljabbar Asibitin Mahaukata domin duba lafiyar kwakwalwarsa bisa umarnin Kotu


Kotun Shari'a da ke zamanta a Kano ta ba da umarni a kai Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara Asibitin mahaukata na Dawanau domin a tabbatar da lafiyar kwakwalwarsa.

Gwamnatin jihar Kano ce ta gurfanar da malamin a gaban Kotu. Sheikh Abduljabbar Yana zaune ne a rukunin gidaje na Gwale a birnin Kano.

Alkalin Kotun Malam Ibrahim Sarki-Yola, ya  kuma bayar da umarni cewa dole ne Lukitan ENT a Asibitin Murtala ya gudanar da gwaji kan lafiyar hankalin Malamin.

Kotu ta dage shari'ar zuwa ranara 16 ga watan Satumba. 

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN