Shafin labarai na isyaku.com ya samo rahotun yadda wani mai wanke motoci ya ci karo da gidan mutane da mota kirar Mercedes da aka kawo masa ya wanke, kanhanyarsa ta zuwa sayo sabulun wanke mota.
Kalli bidiyo a kasa: