Yanzu yanzu: Mai wanke mota ya maka motar mutane kirar Marsandi a gidan wani kan hanyarsa ta zuwa sayen sabulun wanke mota, duba yadda ta faru (Bidiyo)


Shafin labarai na isyaku.com ya samo rahotun yadda wani mai wanke motoci ya ci karo da gidan mutane da mota kirar Mercedes da aka kawo masa ya wanke, kanhanyarsa ta zuwa sayo sabulun wanke mota.

Kalli bidiyo a kasa:

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN