Wata mahaukaciya ta haifi tagwaye a cikin kasuwa (Hotuna)


Wata mata mai tabin hankali ta haifi jarirai tagwaye a cikin kasuwa a garin Ughelli da ke jihar Delta. Shafin labarai na isyaku.com ya wallafa.

Wanda lamarin ya faru a idonsa ma suna Ogbeta Stephen, ya ce matar ta haihu lafiya kalau ba tare da wata matsala ba ranar Juma'a. 
Previous Post Next Post