Takaitattun Labarai Asabar 18-9-2021


Tsohon shugaban Algeria Abdelaziz Bouteflika ya rasu

An yi yunƙurin halaka basaraken Delta ɗan uwan Okonjo-Iweala

An ceto Manjo Datong, sojan da ƴan bindiga suka sace a NDA

Korona ta kama mutum 10 a Kano

Gwamnatin Taliban ta ƙi buɗe makarantun sakandaren mata bayan buɗe na maza

Ecowas ta gaza karɓo Alpha Conde daga hannun Sojojin Guinea

Babu ranar bude layukan sadarwa a Zamfara – Gwamna Matawalle

Ƴan Najeriya na ce-ce-ku-ce kan ‘APC da PDP duk kanwar ja ce”

Buhari zai tafi ƙasar Amurka

Ƴan bindiga sun abka garin Tangaza a Sokoto sun saci abinci

Imran Khan ya ce yana tattaunawa da Taliban kan kafa gwamnatin da za ta kunshi ƙabilun Afghanistan

Karnuka sun cinye wani ƙaramin yaro a jihar Anambra

Ƴan sanda sun kama mutum 259 kan fashin daji a jihar Neja cikin watan Agusta

Previous Post Next Post