Mafi yawan Yan bindigan daji da ke kashe jama'a a Arewacin Najeriya Fulani ne - Inji Gwamna Masari


Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari ya ce yawancin Yan daban dajibda ke addaban jama'a a Arewacin Najeriya Yan kabilar Fulani ne wadanda ke yin addaini daya da wadanda suke kashewa.

Masari, Wanda jiharsa ta Katsina na daga cikin jihohi da ayyukan taaddancin Yan daban daji ya fi shafa. Ya ce duk da yake kalamansa ba za su yi wa wasu dadi ba. Ya yi wannan bayani ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talabijin na Channels ranar Litinin 6 ga watan Satumba.

Karanta abin da masari ya ce cikin turanci.

“They are the same people like me, who speak the same language like me, who profess the same religious beliefs like me. So, what we have here on ground with these bandits, they are not aliens; they are people who we know.

They are people who are living with us for hundreds of years. The infiltration we have from some West African countries and North African countries are also people of the Fulani extraction.

Majority of those involved in this banditry are Fulani, whether it is palatable or not, but that is the truth. I’m not saying 100 percent of them are Fulani, but the majority of them are. These are people who live in the forests where their main occupation is rearing of cattle.

Probably, over time, their fortunes dwindled with climate change. Lack of access to education also aggravated the situation.

The fall of Gaddafi, instability in many West and North African countries, the influx of arms and ammunition, accompanied with illegal drugs and intoxicants that polluted the environment, that made them what they are and I think it is our responsibility to cure this.

We in Katsina, together with other governors in the north-western region, are determined to cure this.”he said

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN