Kyawawan hotuna daga tsaunin Sobi a birnin Ilorin za su baka mamaki


Tsaunin Sobi, shi ne tsauni mafi tsawo a birnin Ilorin na jihar Kwara, daga kan wannan tsauni za a iya ganin ilahirin kwaryar birnin Ilorin a kallo daya.

Waje ne da jama'a suka fi ziyarta domin shakatawa, tare da yan uwa ko abokan arziki. Kazalika waje ne na yawon buda ido da masu yawon buda ido daga kasashen Duniya ke zjyarta.Previous Post Next Post