Hotunan yaro da mahaifiyarsa, da ta ce yaron "Annabi" ne a jihar Kebbi


Matar da ta ce dan da ta haifa mai suna Basiru "Annabi" ne. Matar mai suna Binta diyar Malam Aliyu matar aure ce, sai dai mijinta ya kyale lamarinta saboda bai yarda da ikirarin da matarsa ta yi ba.

Sai dai shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa mijin Binta baya goyon bayan ikirarin da Binta ta yi na alakanta dansu mai suna Basiru da annabta ko kasancewa annabi.


A zaman Kutun shari'a ta 1 a Unguwar Nassarawa da ke garin Birnin kebbi ranar Alhamis 2 ga watan Satumba, Alƙali Mu'awiyya Shehu Birnin kebbi ya tura Binta da mahaifinta Aliyu zuwa asibiti domin a tabbatar da lafiyar hankalinsu.

Kotu ta bayar da umarnin cewa a dawo da su Kotu mako mai zuwa domin yanke hukunci bayan sun amsa tuhumar da ake masu a gaban Kotu ranar Alhamis 2 ga watan Satumba.

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE