Girma ya fadi: Duba yadda na'urar CCTV ta kama tsohon biri yana satar wayar salula a wani shago (Bidiyo)


Wani faifen bidiyo da ke zagayawa a shafin yanar gizo, ya nuna yadda na'urar CCTV ta dauki bidiyon yadda wani tsoho ya saci wayar salula a wani shago a birnin Abuja.

Tsohon ya yi kamar yana biyan kudi ne a shagon, amma ya fakaici idanun jama'a ya saci wayar ba tare da wani ya kula da abin da ya aikata ba.

Kalli bidiyo a kasa:


Previous Post Next Post