Type Here to Get Search Results !

Duba sirrin magani da ganyen rogo yake yi a jikin dan adam



Idan kana fama da cutar sikila ko kana da mai fama da wannan cutar, shafin isyaku.com ya samo daga ingantattun majiyoyin magungunan addinin Musulunci yadda za ka hada wannan magani da kanka.

1. Ka samo ganyen Rogo

2. Ka saba wannan ganyen rogo

3. Ka hada da madara a saba gaba daya

Sai a dinga sha

Ko kuma

4. Ka samo ganyen rogo ka dafa a dinga sha don karin jini

5. Za ka iya hada kayan yaji da ganyen rogo ka saba su tare sai a tace a dinga sha

Yin wannan zai kara maka jinin jiki, kuma zai yi tasiri wajen magance cutar sikila da yardar Allah.

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies