Yar aikin gida ta tilasta yaron gida mai shekara 12 yin jima'i da ita, duba yadda ta faru


An gurfanar da wata yar kasar Kenya mai aikin reno a gaban Kotu bisa tuhumar yi wa yaron gidan mai shekara 12 fyade .

Shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa Sabina Mwikali Muasya ta bayyana a gaban Alƙali ranar Laraba 18 ga watan Agusta tare da jaririyarta mai wata uku da haihuwa.

Ana zargin cewa ta aikata laifin ne tsakanin watan Janairu 2020 zuwa watan July 2020 a Kileleshwa Mosota Gardens da ke gundumar Nairobi.

Ana zarginta da tilasta yaro mai shekara 12 yin jima'i da ita, kuma ta tilasta kanwar yaron mai shekara 5 tsotsa al'aurar yayanta da bakinta.

Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari