Da duminsa: Yan Taliban sun ja daga a wajen birnin Kabul a shirin karshe na kwace mulki a Afghanistan


Mutane na ta tserewa daga babban birnin Afghanistan Kabul a cikin motocinsu, lamarin da ya jawo cunkoson motoci a kan tituna.

BBC Hausa ta ruwaito cewa an ba da rahotannin cewa 'yan Taliban na hanyoyin shiga birnin amma an bai wa mayakan umarnin kar su yi rikici sannan kar su hana duk mai son fita daga garin

Kamfanin dillancin labaran Reuters da fari ya ruwaito cewa mutane na barin ababen hawansu suna tafiya da kafa zuwa filin jirgin sama.

Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari