Yadda aka kama wani mutum turmi tabarya sumbur yana jima'i da yar uwarshi uba daya uwa daya (Hotuna)


An kama wani mutum yayin da yake tsaka da aikata jima'i da yar uwarshi da take bi masa uwa daya uba daya. An kama su turmi tabarya tsirara a jihar Benue.

Shafin labarai na isyaku.com ya samo cewa wani ganau mai suna Orkaa Roojas, ya ce lamarin ya faru ne a garin Vandeikya da ke karamar hukumar Vendeikya a jihar ta Benue.

Mun samo cewa manya a garin sun shiga cikin lamarin, sakamakon haka aka kai su gaban wani boka wanda ya gudanar da addu'ar tsabtace su, da garin, daga mumunan aikin da suka aikata, yayin da wasu jama'ar garin suka kewaye wajen domin gani wa idanunsu. Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN