Tap di: Wata shugaban karamar hukuma ta tallafa wa Manoma da Fartanya, Adda da Doya daya kowannensu (Hotuna)


Shugaban karamar hukumar Obanliku a jihar Cross River State, Hon. Evangelist Margaret Inde, ta tallafa wa manoman karamar hukumar da Fartanya, Adda da Doya daya kowananen su da ke kakshin shirin tallafin. Shafin isyaku.com ya ruwaito.

Shugaban karamar huumar ta yi amfani da ranar murnar cika shekara 30 da kafa karamar hukumar tare a yin amfani da damar kuma domin sa albarka da nuna farin ciki na shigowar sabuwar Doya.


Previous Post Next Post