Takaitattun Labaran rana 21/8/2021 isyaku.com


Masu iƙirarin jihadi sun kashe mutum 17 a Nijar

Jami'ar Jos ta rufe makarantar saboda matsalar tsaro

'Yan fashi sun sace 'mutum 60' a Jihar Zamfara

An fara bikin bai wa sarkin Bichi sandar girma

Sojojin Najeriya sun kama 'mai yi wa Boko Haram safarar taki'

Ina fargabar za a ci gaba da rasa rayuka a Afghanistan - Joe Biden

Korona a Najeriya: Mutum uku sun rasu, 304 sun kamu ranar Juma'a

Previous Post Next Post