Lantarki ya kashe ma'aikacin AEDC yana tsakar gyaran wuta a kan cabe


Wutar lantarki ya kashe wani ma'aikacin kamfanin wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution Company (AEDC) reshen Lokoja mai suna Malam Muhammadu Buhari yayin da yake aikin daidaita matsalar wuta a wani transfoma a jihar Kogi. Shafin isyaku.com ya ruwaito.

Mamacin ya je gyaran matsalar wuta ne a transfomar Unguwar Madabo da karfe 9:30 na safe ranar Alhamis 26 ga watan Agusta. Buhari ya hau caben wutar lantarki kasancewa an dauke wutar Unguwar kuma ana zaton a mayar da wutar da karfe 10: na safe. 

Sai dai an mayar da wutar kafin karfe 10 na safe daidai lokacin da Buhari ke kan cabe yana aiki, lamari da ya yi sanadin mutuwarsa nan take.

Buhari mai shekara 32 mahaifin yaro daya, ya rasu ya bar kaninsa . 

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE