Labarai a takaice na daren Alhamis 19-8-2021 | isyaku.com


Ƴan luwadi da maɗigo sun shiga ɓuya a Afghanistan


‘Taliban na farautar mutanen da suka yi aiki da sojojin Nato da na Amurka’

Wani malami ya ce duk wanda bai yi rigakafin korona ba ya aikata zunubi


Buhari ya bayar da umarnin gano dazukan kiwo da aka mamaye


Wani ya yi barazanar tayar da bom a ginin majalisar Amurka


An yanke hukuncin sharar masallaci ga mutumin da ya saci kur'ani


An sake bude wasu makarantu a Kaduna


Karin mutum 1149 sun kamu da cutar korona a Najeriya


Asusun ba da Lamuni na Duniya IMF ya ce zai rike wasu kudaden Afghanistan


Ƴan Taliban na ci gaba da amfani da ƙarfi wajen ƙara tabbatar da ikonsu a Afghanistan

Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari