Kalli wani gajeren mutum da ya yi kama da tsohon shugaban kasa Obasanjo


Tsohon Gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose, ya wallafa wani hoto da ya dauki hankalin Yan Najeriya bayan hoton ya nuna Yana tsaye tare da wani gajeren mutum da jama'a ke wa lakabin OBJ watau sunan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.

Kalli hoton a kasa:

 

Ex-governor, Ayo Fayose shares interesting photo of man who many refer to as

 

Previous Post Next Post