Hotunan yadda aka jefar da jariri a cikin gwata har ya mutu a cikin ruwa


An tsinci gawar wani jariri da aka lullube da bargo aka yar da shi a cikin gwata a kan hanyar IBB kusa da ofishin yansanda na Akim a birnin Calaba na jihar Cross River.

Ganau da ido mai suna Kegbor Bassey wacce ke zaune kusa da wajen da aka yar da jaririn, ta ce tun da sanyin safiya ranar Laraba 25 ga watan Agusta, ta hadu da wata mata dauke da wani kyakkyawan jariri, kumaa tana zargin cewa watakila waccan matar ce ta yar da wannan jariri.

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN