Duba hoton jama'an Afghanistan a cikin jirgin sojin Amurka da ke tserwa kasar zuwa Qatar


Wani hoto da ya nuna yadda wani jirgin saman sojin kasar Amurka ya kwashi Yan kasar Afghanistan masu neman tserwa zuwa kasar Qatar ya tayar da kura a yanar gizo.

Tun bayan faduwarbirnin Kabul sakamakon kwace mulki da Taliban ta yi a Afghanistan, jama'an Birnin Kabul ke ta kokarin tserwa daga Birnin ta kowane hanya da ya hada da kafa da jirgin sama. 

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN