Dan gidan tsohon soji ya yi wa ma'aikacin KEDCO dukan tsiya don kokarin yanke wutan lantarki a gidansu (Bidiyo)


Wani ma'aikacin kamfanin wutan lantarki na Kaduna  Electricity Distribution, identified mai suna Yakubu Garkuwan Kumo, ya sha dukan tsiya a hannun Dan gidan wani tsohon soja yayin da yake kokarin yanke wutar gidansu. Shafin labarai na isyaku.com ya ruwaito.

Wani abokin ma'aikacin KEDCO ya ce  Yakubu ya je wannan unguwan ne domin ya gudanar da aikinsa a cikin birnin Kaduna ranar Litinin.16 ga watan Agusta 2021. 

Ya ce sai dai bayan Yakubu ya isa gidan kuma ya fahimci cewa basu biya kudin wuta ba, sai ya hau tsani domin ya yanke witar. Hawansa ke da wuya sai Dan gidan tsohon sojin mai sanye da riga Jallabiyya fara, ya kawo ladder, kuma ya yi wa Yakubu duka .

Kalli bidiyo a kasa:

Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari