Babbar magana: Duba yadda yan mata suka yi wa juna duka saboda wani saurayi (Bidiyo)


Wasu yan mata guda biyu yan Jami'ar fasaha ta Accra a kasar Ghana, sun ba hammata iska saboda wani saurayi kamar yadda wani faifen bidiyo da ke zagayawa a  intanet ya nuna. Shafin labarai na isyaku.com ya wallafa.

Yan matan sun gano cewa suna soyayya da saurayi daya, sakamakon haka suka zargi juna kan ko waye ya fara cin amana a tsakaninsu.

Sakamakon haka dambe ya kaure tsakanin yan matan.yan matan.

Kalli bidiyo a kasa:

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN