Alamomin ciwon hanta da yadda za ka hada maganinta gargajiyance a gida - isyaku.com


 
ALAMUN CIWON HANTA
 
Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai,
Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani,
Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha,
Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.
 
Ga duk wanda yaji wadannan alamu sai yayi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji
A daina tsoron gwaji domin magance cutar tana farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta.
Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya suna magani ba sujin sauki suyi kokarin duba lafiyar hantar su domin takan hadu da masu ulcer sosai.
 
MAGANINTA
 
1. A samu garin habba cokali 10
2. Garin Sidir cokali 5
3. Garin tin cokali 5
4. Garin bawon kankana cokali 10
5. Garin Citta cokali 1
6. Garin tafarnuwa cokali 1
7. Garin Hidal cokali 5
8. Garin zogale cokali 3
9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6
 
Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana.
 
Fadakakarwa
 
A guji amfani da nama musamman Jan nama da sauran abun mai ciwon hanta baya bukata.
 
Credit: Cibiyar ba da maganin Musulunci

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE