Yadda kudan zuma suka azabtar da wani mutum bayan ya saci mota


Wani faifan bidiyo da ya fito daga kasar Uganda a shafukan yanar gizo ya nuna yadda wani mutum ya gamu da ibtila'in kudan zuma da suka makale a hannunsa na dama.


Kamar yadda ya bayyana a faifan bidiyon lamarin ya faru ne bayan wanda ya bayyana a faifan bidiyon dauke da matsalar kudan zuman ya saci wata mota,shi kuma mai motar ya tsine masa tare da aika Asiri da ya sa kudan zuman suka makale a hannun barawon motar.

Barawon motar ya mayar da motar ya kuma roki mai motar domin ya hakura ya karya asirin da yayi masa amma mai motan ya ki. Sakamakon haka ya bayyana a wannan faifen bidiyo yana naiman taimako ko da za'a sami wanda zai iya taimaka masa ya karya asirin domin yana cikin azaba.


 • 0/Post a Comment/Comments

  Rubuta ra ayin ka

  Previous Post Next Post

  Reported by ISYAKU.COM

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
  https://chat.whatsapp.com/L2WpsKOTg5Q6ieoYKEWxeB

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
  LATSA NAN 

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

  Facebook.com/isyakulabari