Sunday Igboho ya sake yin magana duk da nemansa da wata hukumar Najeriya ke yi, duba kalamansa


Sunday Igboho, mai ikirarin kare hakkin Yarbawa, ya sha alwashin yin gangamin ƙasar Yarbawa da shi da mabiyansa suka shirya yi a Legas a ranar Asabar, Daily Trust ta ruwaito.

Igboho ya sanar da dakatar da gangamin a ranar Laraba bayan da jami'an hukumar DSS suka kai samame gidansa a Ibadan a ranar Laraba.

Amma wani sako na kai tsaye da ya fitar ta shafin Facebook a ranar Alhamis, Igboho ya ce za a yi gangamin kamar yadda The Nation ta ruwaito.

https://www.youtube.com/watch?v=CoxzBKB5JJA

Source: Legit.ng

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN