Kotun Najeriya ta yankewa wasu tsoffin ‘yan sanda biyu hukuncin kisa saboda garkuwa da wani mutum


Kotun Najeriya ta yankewa wasu tsoffin ‘yan sanda biyu hukuncin kisa saboda garkuwa da wani abbar kotun jihar Akwa Ibom ta yanke wa wasu ‘yan sanda biyu hukuncin kisa saboda yin garkuwa da wani dillalin shanu mazaunin Uyo, mai suna Alhaji Muhammed Umar Barkindo.

‘Yan sandan da aka yanke wa hukuncin sun hada da Kofur Friday Udo, da kuma Saturday Okorie wadanda tuni aka sallame su daga rundunar ‘yan sanda ta Najeriya, jaridar The Punch ta ruwaito.

Kotun da ke zaune a karamar hukumar Ikot Ekpene ta jihar ta kuma yanke hukuncin kisa ga wasu mutum uku, Walter Udo, Ibiono Ibom, da Udo Etim wadanda aka yi amfani da gidansu don ajiye wanda aka yi garkuwa da shi, yayin da suke neman fansar naira miliyan 100

Rahotun Legit

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN