Kebbi: Sakon kungiyar Lauyoyi Musulmi kan zancen Inyamiri da ya yi wa Musulma ciki ba aure har ta haihu


Wa alaykumus salaamu Wa rahmatullahi Wa barakaatuhu
Ya kamata mu kiyaye wadannan

1- Alkalin nan musulmi ne

2- Yarinyar ta wuce shekara ishirin

3- Sun zauna a hotel da inyamuri a hotel fiye da wata biyar

4- Gwamnatin jihar kabi aka yi ma laifi kuma tana da kwararrun lauyoyin da suka shigar da kara.

5- Kungiyar Lauyoyi Musulmi tana bin kadin wannan shara'ar

6- Kungiyar CAN ba gangami zatayi ba ta dai hada lauyoyin ta da zasu yi mata aiki ko da yake tana iya halarta

 Saboda haka yana da kyau mu rinka yin al'amurran mu cikin tsari, malaman Council of Ulama su halarta amma ba gamagarin mutane  ba (shawara)

ENGLISH

Onyebuchi Okafor is suspected to have impregnated one Munsura  Shehu and she had delivered a baby girl called Halimatu Sa'adiya..Mr Oyebuchi and the said Mansura Shehu Zauro  were  arraigned before the Chief Magistrate Court 1 Birnin kebbi for adultery. Mr Knyebuchi applied for bail  before the Chief Magistrate Court but was refused on 12th July 2021 ,Mr Onyebuchi represented by Chief Magnus Ihejirika applied for enforcement of fundamental human right  in the Federal High Court Birnin kebbi in suit No. FHC/KB/CS/22/2021.against the Attorney General kebbi State , Commissioner of Police Kebbi State and Hisbah Committee

 The case came up for hearing today 23rd July 2021 but could not go on as Onyebuchi led Counsel E. C. Oguelina failed to serve the enrolment order of the court on the Respondents,to enable them file written addresses on whether the court has jurisdiction to entertain the application, the case adjourned to 20th September 2021 to enable Onyebuchi's Counsel to comply with the court order.

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN