Cikin hotuna: Yadda aka gudanar da Sallar Idi a Masallacin Haliru Abdu a garin Birnin kebb, jihar Kebbii


Kamar ko Ina a garuruwan Musulmi a fadin Najeriya. An gudanar da Sallar Idi a Masallacin Idi na Sakatariyar Haliru Abdu a garin Birnin kebbi, karkashin jagorancin Imam Muhktar Abdullahi Walin Gwandu ranar Talata 20 ga watan Yuli 2021. An tayar da Salah da misalin karfe 9 da minti 5 na safe. Allah ya maimaita mana, amin. 

Previous Post Next Post