Yanzu-Yanzu: Kungiyar Ma'aikatan Shari'a, JUSUN, Ta Janye Yajin Aiki


Ƙungiyar ma'aikatan Shari'a ta Najeriya, JUSUN, a ranar Laraba, ta dakatar da yakin aikin da ta kwashe kimanin watanni biyu tana yi.

Kungiyar ta ce ma'aikatan ta za su koma aiki a ranar Litinin, Daily Trust ta ruwaito.

The Punch ta ruwaito cewa a watan Afrilu ne JUSUN ta fara yajin aikin na sai Baba ta gani a duk fadin kasar kan hana su 'yancin kansu musamman abin da ya shafi ɓangaren kudi kamar yadda doka ya basu 'yancin kuma kotu ta tabbatar a Janairun 2014.

JUSUN ta yi watsi da rokon da Alkalin Alƙalai na ƙasa ya yi mata na cewa ta janye yajin aikin.

Kungiyar ta dauki matakin janye yajin aikin ne ne bayan taro mai tsawo da ta yi da kwamitin koli na shari'a, NJC da Alkalin Alkalai na kasa CJN

Ku saurari ƙarin bayani ...

Source: Legit.ng

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN