Yan bindigan da suka kashe Dan Majalisar zamfara sunyi garkuwa da dansa da direbansaYan bindigan da suka kashe Dan Majalisar zamfara Mohammed Ahmed  sunyi garkuwa da dansa da direbansa

Direktan Watsa Labarai da Hulda da Jama'a na majalisar dokokin jiharzamfara, Malam Mustafa Ja'afaru Kaura shima ya tabbatarwa manema labarai kashe dan majalisar na Zamfara.

Jafaru Kaura ya kuma ce yan bindigan sun yi garkuwa da direban dan majalisar da dansa kamar yadda News Wire ta ruwaito.

Bayanai sun ce dan majalisan yana kan hanyarsa wajen kai dansa Asibiti ne a Kano kafin faruwar wannan mumunar lamari,

Legit
Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN