Hotuna: Gwamnatin Lagos ta yi zarra, ta gwangwaje jami'an tsaron jihar da motoci, dubban kayakin aiki


Shugaba Muhammadu Buhari ya mara wa Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu wajen mika motocin sintiri da tafiyar da tsaro da dubban kayakin aiki ga jami'an tsaron jihar Lagos ranar Alhamis.

Motoci da kayakin aiki da Gwamnan ya bayar sun hada da:

- One Hundred and Fifty (150) Double Cabin Vehicles;
- Thirty (30) Saloon Patrol Vehicles
- One Thousand(1000) Ballistic Vests;
- OneThousand(1000) Ballistic Helmets;
- One Thousand (1000) Handheld Police Radios/Walkie Talkies;
- One Hundred (100) Security Patrol Bikes;
- Two (2) Armored Personnel Carriers (APCs)
- Four(4) High Capacity Troop Carriers;
- Two (2) Anti-Riot Water Cannon Vehicles 
- Office/Command Furniture and other Ancillary Support Resources
Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN