Hotuna: An cafke saurayi da budurwarsa da ke satar tumakin jama'a


An damke wasu masoya bisa zargin satar tunkiya a kauyen Nneogodi, a Agulu, da ke karamar hukumar Anaocha a jihar Anambra, 

Shafin ISYAKU.COM ya samo cewa wadanda aka kama, saurayi ne da budurwarsa, masu suna Chinedu tare da budurwarsa mai suna Ogechukwu Samson, sun gaya wa masu aikin banga na Ndiowu ranar Alhamis 10 ga watan Yuni lokacin da ake masu tambayoyi cewa duk lokacin da suka rasa kudi suna satar tumaki sai su sayar ma wata mata mai suna Mrs Chinwe wacce ke zaune a kauyen Ekwulobia. 

An mika wadanda aka kama ga ofishin yan bangan gari domin mika su ga jami'an tsaro.
Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN