Yanzu-Yanzu: 'Yan Sanda Sun Harbi Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa, Sowore a Abuja


Yan sanda a babban birnin Tarayya Abuja sun harbi mawallafin jaridar Sahara Reporters kuma tsohon dan takarar shugaban kasa yayin wata zanga-zanga a bakin Unity Fountain dake a Abuja.

An harbiu Sowore a gefen dama a cinya lamarin da ya sa aka yi gaggawan wucewa dashi asibiti.

Ya rubuta a shafin Tuwita:

"Yanzun nan 'yar sanda, ACP Atine ta harbe ni a Unity Fountain a Abuja. #RevolutionNow Yanzu aka fara gwagwarmaya za ta ci gaba koda kuwa za su dauki raina!"

Kalli bidiyon lokacin da abin ya faru.

https://web.facebook.com/OSowore/videos/10161633300042837

Karin bayani nan kusa...

Source: Legit.ng

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN