Mawallafi ya fadi wasu sirrikan nassara ranar Sallah, duba abin da ya ce


Amadadin dukkan ma'aikatan kampanin Seniora International Limited, sashen labarai na shafin ISYAKU.COM ni Mawallafin shafin Isyaku Garba Zuru ina taya masoyan mu murnar Sallah. Barka da Sallah tare da fatan Allah ya maimaita mana.

Ina kuma yi maku godiya da kasancewa tare da shafinmu a ko da yaushe. Ina kuma jinjina ga masu aiko mana lbarai da dumi dumi a daidai lokacin da lamarin ke faruwa a garuruwansu.

Ina kuma jinjina na musamman ga ma'aikatan shafin ISYAKU.COM musamman masu ayyukan rahotanni na musamman.

Muna farin cikin sanar da ku cewa muna cikin groups na WhatsApp guda 201 bayan namu na ISYAKU.COM guda 17, bayan wadanda ke samun mu ta adireshin mu na yanar gizo kai tsaye bisa rahotun Google analytics. Kaso 77 na maziyarta shafinmu suna shiga ta adireshin ISYAKU.COM ne kai tsaye. Kazalika shafin ya sami adadin maziyarta fiye da Miliyan 6 kawo yanzu wanza isar da sakonka ga wannan kafa shakka babu zai iya kai ka ga nassara a kasuwanci ko siyasarka da yardar Allah.


Yayin da sauran kafofun sada zumunta ke samar da kaso 27 na maziyarta shafinmu. Wannan ya baku dama ku tallata kasuwancin ku a shafin ISYAKU.COM . Za ku iya tuntubarmu idan akwai labari na musamman da kuke son mu wallafa maku.

Shafin labarai na ISYAKU.COM na tafiyar da aikinsa ne bisa wanzuwar kampanin Seniora Int'l Ltd RC 1470216, ISYAKU.COM ma'aikatar labarai ce mai zaman kanta, tare da ofishinta, ababen hawa na aiki tare da ma'aikata.

Domin tallata haja, kasuwanci ko idan kuna son mu wallafa lamurranku, ko idan kuna son ku bamu labarin abin da ke faruwa a garinku. Kai tsaye ku kira 08062543120 idan da hali ku dauki hotuna ko ku nada bidiyo ko muryar abin da ke faruwa ku aiko ma ta whatsapp. 

Mun gode Allah ya sa muna cikin masu rabo Duniya da lahira.

Mun gode kwarai da gaske.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN