Malam Nata'ala mai sittin 10 yana burin auren matrsa ta shirin Dadin kowa


A hirar da bbchausa tayi da jarumi Alhaji Mato Yakubu aka (Mal. NATA'ALA mai sittin 10) yace yana burin auren abokiyar aikin sa Sadiya Musa aka (Azumi) acikin shirin DadinKowa.

Labaran Kannywood ta wallafa cewa a wata hirar ta, itama mun hango ta tana yabon sa wajen kulawa da gida.

Kalli bidiyo
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN