Wani babban Likita, kuma kwararre kan cututtukan mata ,Obstetrician kuma Gynaecologist a Asibitin Aminu Kano da ke jihar Kano, Dr. Labaran Aliyu ya ce sa kashin shanu a farji da wasu masa ke yi yana da matukar hadari ga lafiyarsu.
Dr Aliyu yana amsa tambayar manema labarai ne sakamakon wani labari da Jaridar Punch ta wallafa Wanda ke zargin cewa wasu mata masu juna biyu suna sa kashin shanu a al'aurarsu bisa zaton hakan zai iya sa su haihu cikin sauki lokacin nakuda.
Ya kara da cewa yin haka zai iya haddasa yiwuwar kamuwa da cutar tetanus da wasu na'ukan curutoci ga mata masu yin haka.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari