Kebbi: Yan bindiga sun sako budurwa da suka dauke a Birnin kebbi, duba dalili


Yan bindiga sun sako budurwa da suka yi awon gaba da ita a unguwar gangaren NEPA da ke Tudun Wada a garin Birnin kebbi.

Mun samo cewa mahaifin yarinyar ya tabbatar wa yan Jarida haka a garin Birnin kebbi. 

Kazalika mun samo cewa an biya kudin fansa kafin a sako yarinyar, duk da yake majiyarmu ta ce ba a fadi adadin yawan ko nawa ne aka ba Yan bindigan ba kafin su sako budurwar.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE