Hotuna: An daura auren Mawallafin shafin Isyaku.com


An daura auren Mawallafin shafin labarai na Mujallar ISYAKU.COM a Dgoga da ke garin Kanya a karamar hukumar Danko-Wasagu da ke Masarautar Zuru a kudancin jihar Kebbi ranar Juma'a 5 ga watan Maris 2021.


Malam Isyaku Garba Zuru tare da Amaryarsa, Yan uwa da abokan arziki, suna mika hakikanin godiya ga jama'a da suka sami halartar adduar daurin auren da kuma wadanda suka yi masu adduar fatan alhairi.

"Muna godiya ga masoyan mu tare da fatan Allah ya saka maku da alhairi, ya biya maku bukatunku na alhairi. Ba za mu taba mancewa da ku ba bisa wannan tubalin nassara". A cewar Isyaku.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN