EFCC ta gurfanar da Sanata Umaru Tafidan Argungu a gaban Kotu a jihar Sokoto, duba dalili



EFCC a Najeriya ta gurfanar da tsohon Sanata mai wakiltan Kebbi ta Arewa Umaru Tafidan Argungu bisa zargin aikata almundahana na zunzurutun kudi har N419m a jihar Sokoto.

Hukumar EFCC ta gurfanar da Umaru ne dan shekara 61 a gaban mai Sharia Justis Muhammed na babban Kotu ranar Litinin 1 ga watan Maris a kan laifin almundahana da kudin al'umma har N419, 744, 612. 30.

Tsohon Sanatan ya wakilci Kebbi ta Arewa a karkashin jam'iyar PDP a Majalisar Dattawan Najeriya ta 6. Ana zanginsa da karkatar da kaso 40 na kudin kwangilar equity stake a kampanin Hijrah Investment Nigeria Limited, kuma su ne masu kampanin Hijrah Textile Ltd


.

EFCC ta yi zargin cewa Gwamnatin jihar Sokoto ta ba shi kwangilar sayo koso 40 a kampaninsa domin inganta tattalin arzikin al'umman jihar Sokoto amma sai ya karkatar da kudin.

Duba bayanin kara da EFCC ta shigar a Kotu kann Sanata Umaru Tafidan Argungu.


The charge reads: "That you Senator Umar Tafida while being the Chairman of Hijrah Textiles Company Limited and Hijrah Investment Nigeria Limited sometime between 2016 and 2017 at Sokoto within the jurisdiction of the High CoForty-Fourtice Sokoto State, being entrusted with the total sum of N419, 744, 612. 30 (Four Hundred and Nineteen Million, Seven Hundred and Forty Four Thousand, Six Hundred and Twelve Naira, Thirty Kobo) paid by the Sokoto State government representing 40% investment of shareholding in your company to boost the economy of the state, dishonestly misappropriated the money in violation of the mode in which such trust was to be discharged and thereby committed Criminal Breach of Trust contrary to Section 311 of the Penal Code Law CAP 89, Laws of Northern Nigeria and punishable under Section 312 of the same Law". 


He pleaded 'not guilty’ to the charge.


Based on his plea, the prosecution counsel, S.H. Sa’ad asked the Court for a date to commence trial while defence counsel, Ibrahim Abdullahi move a verbal motion for 
the bail of his client.


Justice Mohammed granted the defendant bail in the sum of N50 million (Fifty Million Naira) and two sureties in like sum. The sureties must reside and have property within the jurisdiction of the Court.


The judge further ruled that the defendant's international passport be deposited with the Court. 


The case has been adjourned till March 18, 2021, for commencement of trial.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN